--- WAIWAYE ADON TAFIYA----- KWANKWASO YACE: ****** - TopicsExpress



          

--- WAIWAYE ADON TAFIYA----- KWANKWASO YACE: ****** A BAMU A HUTA ******** Idan har mutum yana magana muddin mai natsuwa da tunani ne, akan samu wasu kwararrun mutane masu yi ma maganarsa fashin baqi. A lokacin da Kwankwaso yake tallata kansa a zaben 2011, yayi ta faman fadar cewa: A-BAMU-A-HUTA. Da sanyo Ibrahim Shekarau gomnan Kano na wannan lokaci a gaba har sai da Kwankwaso yaga ya hana Shekarau sakat har sai da ya bashi sannan ya huta. Tarihi zai maimaita kansa, yanzu haka Kwankwaso ya sanyo jamiyarmu a gaba domin ta amince masa don yai takarar shugaban Kasa. Kaga in har ya samu dama kan cewa shi zai Takwara! tab na jamiyar pdp kashinsa ko ya bushe ko kuma yai danye. Bazazzage ne wakilin mutanen Kaduna a KWANKWASIYYA FACEBOOK AWARENESS.
Posted on: Sun, 02 Nov 2014 21:42:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015