******* A gidan mahaukata ************* wani mahaukaci ne mai - TopicsExpress



          

******* A gidan mahaukata ************* wani mahaukaci ne mai suna dan makau yaje yafada cikin wata tanka ta ruwa sai wani mahaukaci mai suna jatau ya hangoshi yana kokarin mutuwa sai yaje ya tsamo shi da aka je akafadawa mai kula da mahaukatan sai yaji dadi kuma yake ganin kamar jatau yafara samun sauki sai yacewa jatau naji dadi daka ceto dan makau daya mut....... Bai karasa ba sai gawani mahaukaci yazo a guje yace ga dan makau can ya rataye kansa ya mutu sai jatau yace wayyo!!! Wlh ba mutuwa naso yayi ba shanya shi nayi don ya tsane shiyasa na rataye shi hahahahahahahahahahahahahahahahaha via waziri aku
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 10:51:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015