!!!!!ANNABI MUHAMMAD - TopicsExpress



          

!!!!!ANNABI MUHAMMAD S.A.W!!!!! !!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!! Wa yakai shi hakuri s.a.w ??? Wani kafiri ne ya hango manzon Allah s.a.w takobinsa a gefe yashingida yana bacci (bairin baccinmu ba) domin shi komai nashi dabanne, kuma duk yahango sahabban da suke kewaye dashi suma duk sunyi bacci sai yayi sanda yazo ga maaiki s.a.w sai ya zare takobi ya tashi annabi s.a.w yace masa yanzu wazai kwaceka, sai maaiki s.a.w yace Allah s.w.t, sai yace to bari na sarema kai nagani, take sai malaika ya doke hannun kafirinnan takobin ya fadi, sai maaiki s.a.w ya zare takobinsa yacewa kafirannan kai waye zai kwaceka, sai kafirinnan yace tausayinka da hukurinka, nan take manzon Allah s.a.w yamiyar, ya fiddashi yace inyabarshi shi kadai sahabbai zasu kasheshi. Ya Allah kasa mu cika da imani albarkar maaiki s.a.w. Young ustaz
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 06:37:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015