*AZUMIN TASU,AH DA ASHURAH ACIKIN LITTAFIN YAN SHI,AH* DASUNAN - TopicsExpress



          

*AZUMIN TASU,AH DA ASHURAH ACIKIN LITTAFIN YAN SHI,AH* DASUNAN ALLAH MAIRAHAMA MAIJIN QAI GABAYI MASUBIYAYYA AGARESHI. Dakuma SALATI DA DAUKAKA GA ANNABI DA AHALIN GIDANSA DA SAHABBAI GABADA YANSU. HAQIQA AWANNAN WATAN MAI ALFARMA DA DARAJA WANDA MANZON ALLAH(S.A.W) YAYI UMARNI DA YIN AZUMI ACIKIN SA. To SAI GASHI WASU MUTANE DASUNAN DA,AWAR SON IYALAN MANZON ALLAH SUNa SO SUCHANJA WANNAN SUNNAR DA WASU ABUBUWA NA YAHUDAWAN FARISA . Kamar KUKA DA YAGA TUFAFI DA MARIN JIKI DA TSAGA JIKI DA HARGOWA. Ko MA BAYAN ABINDA ANNABI YAYI UMARNI DA SHI. Kamar YANDA YAZU DAGA CIKIN LITTATAFAN YAN SHI,AH. *hadisy NAFARKO .SHEKH DUSY YAKAWO ACIKIN TAHAZIBUL-AHAKAM 4/299 DA KUMA CIKIN AL,ISTIBISAR 2/134 SHIMA HÚRRUL-AMILY ACIKIN WASA,ILUL-SHI,AH 7/337) DUKKANSU DAGA JA,AFARU SADIQ DAGA MAHAIFINSA MUHAMMADUL-BAQIR SHIMA DAGA ALIYU BN ABIDALIB (RD) YANA CEWA AZUMIN TASU,AH DA ASHURA HAQIQA SHI YANA KANKARE ZUNUBAN SHEKARA. To YAKU YAN SHI,AH TO DAN ALLAH KUKASANCE MASU KOYI DA S.ALIYU (RD) KAMAR YANDA MALAMANKU SUKA KAWO. ALLAH YASA MUDACE
Posted on: Tue, 12 Nov 2013 06:29:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015