***BAKANO A SAUDIYYA*** Wani bakanone dan kauyen kachako, yake - TopicsExpress



          

***BAKANO A SAUDIYYA*** Wani bakanone dan kauyen kachako, yake saudiyya bayan sun gama aikin hajji zasu dawo gida, irin tsarabarnan da akeyi, kawai sai yaga siminti da arha kudin buhu daya na najeria kusan daidai yake da na buhu ashirin nacan, haka ya jibgi simintin nan waishi yaje gida ya sayar, to da yaga trailer tazo wucewa saiya sa mata hannu yana cewa wait kachako kachako wait kachako haka ya dunga yi idan yaga trailer tazo wucewa, har saida labawan askarawa suka hanashi. Shi atunaninshi zasu kaimishi garinsu. Al-Amin Ahmad admin04
Posted on: Sun, 23 Jun 2013 06:53:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015