*BAZAN KARA SOYAYYAH BA* Daga Saliimah ahmad. Slm Saif kayi - TopicsExpress



          

*BAZAN KARA SOYAYYAH BA* Daga Saliimah ahmad. Slm Saif kayi share din post dina ina cikin damuwa da tashin hankali, na rasa sukuni. Masoyina wanda muke soyayyah, mun dade tare, har muka fara maganar aure, ansa mana ranar bikin mu. Saura wata 2 bikin kawai saiya aiko wai ya fasa aure na, bazai auri tsohuwa ba, wai nayi masa girma, shi yarinya zai je ya aura karama, wayyo frds ya zanyi da raina. Admin Saiziige. . .
Posted on: Thu, 29 Aug 2013 08:44:06 +0000

Trending Topics



v>

Recently Viewed Topics




© 2015