**GUZIRIN MAI AZUMI** (4) Assalamu alaikum, barkanku da yamma, da - TopicsExpress



          

**GUZIRIN MAI AZUMI** (4) Assalamu alaikum, barkanku da yamma, da faatan zaku min afuwar katsewar wannan fadakarwar, hakan ya farune bisa wasu dalilai, da faatan zaku mana afuwa. An ruwaito daga Manzon Allah s.a.w cewa: "Dukkan zunubin da mai azumi ya aikata, zai tauye masa ladan Azuminsa, mai Azumi zaicigaba da aikata zunubai, ana tauye masa ladan azuminsa, har sai ya zamana a qarshe baida ladan komai" Manzon Allah yace: "Aqarshe zai mana baida komai face Yunwar banza da qishin ruwa" Ibn Maajah ne ya ruwaito, hadisi mai lamba: 1690. Imam Albani ya ingantashi a Sahih Ibn Maajah. Munai muku faatan karbabbe kuma ingantaccen Azumi! Hajara Muhammad ce taturo. Adam sani ya Yaada muku shi.
Posted on: Mon, 15 Jul 2013 16:39:47 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015