*HANYAR MALLAKE MACE* Abubuwa biyar da zaka mallake mace inde - TopicsExpress



          

*HANYAR MALLAKE MACE* Abubuwa biyar da zaka mallake mace inde kana dasu, zaka samu mai kaunar ka cikin sauki ba tare da kasha wata Wazirii Æku wahala ba, mata suna duba masu irin wanna abubuwan, har takai dasun zabi mutun a matsayin mijin aure. Yi kokari ka Wazirii Æku hada wadannan abuwa, tare da wasu masu alaka dasu, gasu kamar haka:-........ 1) HANKALI. 2) ILIMI. 3) NUTSUWA. 4) KUDI. 5) TSAFTA. Zaku iya rubuta mana wasu wanda kuke ganin suna da alaka da wannan. Kayi add na waziri aku Wazirii Æku
Posted on: Thu, 28 Nov 2013 08:36:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015