. ((( MAI SUFFAR MUNAFIQAI BA ZAI CE AMIN BA ))) SAI RUDU - TopicsExpress



          

. ((( MAI SUFFAR MUNAFIQAI BA ZAI CE AMIN BA ))) SAI RUDU !. . A Sani Adduar Nan Kar6a66iya Ce Insha Allah Bisa Wannan Hadith Na Qasa Wanda Shi Nake Badawa A Matsayin Hujjar Jamin Addua. Ga Hadisin Jamin Addua Nan. أي للدعوة) ... .. قال.للناس: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول : لا يجتمع ملأ فيدعو بعضهم ويؤمن سائرهم إلا أجابهم الله ) اهـ ، قال في مجمع الزوائد 10/266 : رواه الطبراني ورجاله رجال الصحيح غير ابن لهيعة وهو حسن الحديث) . . . Annabi SallalLahu Alayhi Wasallam Ya Ce . . . Babu Taron Jamaan Da Dayansu Zai Dinga Yin Addua Wasunsa Su Dinga Yin AMIN Face Sai Allah Ya Kar6i Adduar..... Imam Dabarani A Al-Kabir (4:21-22), Imam Hakim Cikin al-Mustadrak (3:347=Bugun 1990 . 3:390) . . . Kodayake,Na Ta6a Karanta Wani Bayani Mai Cewa A Zagi SAYDNA ALIYU As DR.JALO A Ciki Yake Cewa Babu A Sunnar Annabi sAww Wani Ya Dinga Addua ,Wasu Kuma Su Dinga Cewa Amin, Amma A Qaryarsa Domin Ga Hadithin Nan Na Kawo Kun Gani A Sama. Duk Da Na San Aikinsu Ne Kore Sunnar Annabi sAwww Cikin Hikima , Ta Hanyar . . . 1. Dhaifantar Da Hadith. . . . 2.Yiwa Hadith Tawili Wanda Zaku Samu Cewa Kafin Su,Ba Wanda Ya Yi Hakan. . . . Kai Bari Ma Su Suke Cewa Kada A Yi Tawili. . . . Qarshe Nake Cewa YA ALLAH Ka Zam Rayuwar MU Baki 1 Dam Matsayin Annabi Muhammad SallalLahu Alayhi Wasallam. . . .
Posted on: Sat, 12 Jul 2014 04:56:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015