. MAQIYA ANNABI A INA HAMMADU BN SALAMA YA SAMO ﺍﻥ - TopicsExpress



          

. MAQIYA ANNABI A INA HAMMADU BN SALAMA YA SAMO ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙDOMIN DUK RAGOWAR RUWAYOYIN BASU KAWO BA,KUMA MA HAR WANDA SUKA RUWAICI HADISIN A GURI DAYA DA HAMMADU WATO MUUMAR ??? . DALILAN DA YASA BA ZA A KARBI HADISIN DA Imam Muslim YA KAWO KAN MAHAIFIN ANNABI sA 1. NA FARKO DASSIN (QARYAR) DA AKA QARAWA HADISIN YA CI KARO DA AYOYIN QURANI. . GA QARYAR NAN( ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ )TO JAMAA WANNAN MAGANAR QARYA CE . BISA DALILIN CEWA RAGOWAR RUWAYOYIN DUK BABU WANDA YA ZO DA SHI (ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ ). . KAI BARI MA, DA HAMMADU BN SALAMA DA MUUMAR DUK DALIBAN SABITU BUNANI NE KUMA AWAJANSA SUKA SAMI HADISIN DAGA ANAS BN MALIK. . TO SHI MUUMAR BABU (ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎك ) HAKA A DAYA RUWAYAR SAAD BN ABI WAQAS BABU (ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ) SABODA HAKA,A INA HAMMADU BN SALAMA YA SAMO (ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ ) ? . TUNDA SHI KADAI NE YA ZO DA HAKAN KUMA FA WAI DA SHI DA MUUMAR A GURI DA SUKA SAMO RUWAYARSU AMMA NA MUUMAR BABU. GA BAYANI KAN HADISIN NAN. . MASOYA ANNABI s HADISIN IMAM MUSLIM DA YA RUWAITA,HAR AKA SAMI QARYA A CIKI WATO ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ DOMIN AMINCEWA DA WANNAN QARYAR DA MUKE DA YAQINI CEWA AGOLAN HAMMADU BN SALAMA NE YA YIWA ANNABI sAwww QARYA DOMIN HADISI HAR 4000 YA YIWA HAMMADU BN SALAMA DASSI, KAMAR YANDA MALUMAN HADISI SUKA KAWO ZAI SA A QARYATA AYOYIN QURANI. . BAYAN HAKA, DA HAMMADU DA MUUMAR DUK A WAJE DAYA SUKA SAMO HADISIN.WATO A WAJAN SABITUL BUNANI rta DAGA ANAS BIN MALIK rta. . ME YA SA NA HAMMUDU YA BANBANTA ? . KUMA SHI IMAM MUUMAR BA A YI MASA DASSI BA KAMAR YANDA AKA YIWA HAMMADU. . Bayan Haka,Hadisin Hammadu Wanda Imam Muslim Ya Ruwaito Ba Shi Da Shahidi Amma Na Imam Muumar Na Da Shahidi. . Imam Baihaki, Imam Dabarani, Imam Bazzaru Imam Bn Hajar Alhaythami Sun Ruwaici Makamancinsa Daga Hadisin Saad Bn Abi Waqqas Mazajen Hadisin Duk Sahihai Ne Ga Nassin Hadisin Na Muumar . جاء اعرابى الى النبى صلى الله عليه وسلم فقال يا رسول الله ان ابى كان يصل الرحم وكان وكان فاين هو قال فى النار قال فكانه وجد من ذلك فقال يا رسول الله فاين ابوك. قال رسول الله صلى الله عليه وسلم حيثما مررت بقبر مشرك فبشره بالنار قال فاسلم الاعرابى بعد وقال لقد كلفنى رسول الله صلى الله عليه وسلم تعبا ما مررت بقبر كافر الا بشرته بالنار Wannan Hadisin Imam Ibn Majah Ya Ruwaita Hadisi Na 1573 Da Muujamul Kabir Na Imam Dabarani 326 Da Majmauz Zawaid Na Haythami 1/117 Da Waninsu . Wato Wani balaraben Qauye Ne Ya Zowa Annabi SallalLahu Alayhi Wasallam Ya Ce Babana Ya kasance Yana Sadar Da Zumunci Yana Kaza Da Kaza Yana Ina Sai Ya Ce Yana Wuta Sai Abin Ya Dan Sosa Ransa Sai Ya Ce Kai Ma Ina Babanka? Sai Annabi sAww Ya Ce Masa Duk Inda Ka Shige Ta Kabarin Mushiriki Mayi Masa Bushara Da Wuta Daga Baya Ya Musulunta Har Ya Ce Annabi sAw Ya Dora Masa Nauyi Mai Wuya Ba Zai Shige Ta Kabarin Kafiri Ba Face Yayi Masa Bushara Da Wuta . Anan Annabi sAwww Bai Ce ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ Wato Haqiqa Babana Da Babanka............. Ba. . Kuma Muumar Wanda Shi Da Hammadu Duk A Wajan Sabitul Bunani Zuwa Ga Anas Bn Malik Suka Ruwaita Bai Zo Da ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ To A Ina Hammadu Ya Samo Shi Domin Duk Ragowa r Ruwayoyin Babu ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ . . To Ina Shahidi Ga Hadisin Hammadu,Don Haka Hadisin Hammadu Ahadi Ne Shi Kadai Ya Kawo Lafazi ( ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ ) Haqiqa Na Babana Da Babanka. . Kuma In Maqiya Annabi sAww Na Ganin Cewa Saboda Imam Muslim Ya Ruwaici Hadisin. . To Hadisai Nawa Malaman Hadisi Suka Raunana A Muslim ? . Yaya Zaka Yi Da Hadisin Da Imam Muslim Ya Ruwaita Na Nana Aisha Hanyar Abdullahi Bn Abubakar cewa. . ﻋﻦﻋﺎﺋﺸﺔ ﻗﺎﻟﺖ ﻛﺎﻥ ﻓﻴﻤﺎ ﺃﻧﺰﻝ ﻣﻦ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﻋﺸﺮ ﺭﺿﻌﺎﺕ ﻣﻌﻠﻮﻣﺎﺕ ﻳﺤﺮﻣﻦ ﺛﻢ ﻧﺴﺨﻦ ﺑﺨﻤﺲ ﻣﻌﻠﻮﻣﺎﺕ ﻓﺘﻮﻓﻰ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻭﻫﻦ ﻓﻴﻤﺎ ﻳﻘﺮﺃ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ kaduba ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﺮﺿﺎﻉ Anan Nana A,isha rta Ta Ce Cikin Abinda Aka Saukar A Qur,ani,Shayarwa Goma Ababan Sani Su ne Yake Haramtawa,Sannan Aka Shafe,Suka Zam Biyar,Har Annabi sAw Yayi Wafati Ana Karanta Su A Qurani. . ((( Tambaya ))) . Tunda Imam Muslim Ne Ya Ruwaito Wannan Hadisi Ina Son A Kawo Min Wannan Ayar Domin Uwar Muminai Ta Ce Har Annabi sAw Ya Yi Wafati Ana karanta Su A Cikin Qurani. Koko Bayan Annabi sAww Ya Bar Buniya Aka Shafe Ayar? Idan Kuma Ba A Shafe Ta Ba Tana Ina? . KUMA IN BAKU MANTA BA ANA TUHUMAR HAMMADU BN SALAM ( MAI HADISIN MUSLIM ) DA MATSALOLI KAMAR HAKA. 1. BABBAR HUJJAR KORE HADISIN HAMMADU BN SALAMA NAN KAN MAHAIFIN ANNABI sAwww . 1. SHI NE DASSIN DA AGOLANSA YA TABBATAR YA YI MASA A HADISAI,HAR 4000 . KUMA SAI HADISIN NA WAJEN HAMMADUN SAI YA BABBANTA DANA WAJEN MUUMAR KUMAA DUKKANSU DALIBAN SABITUL BUNANI NE SU. Anan Hadisin Wa Ya Kamata A Karba ? . Shin Hadisin Wanda Aka Tabbatar Ya Sami Matsala Mai Mutuqar Girma A Rayuwarsa Ko Hadisin Wanda Ba AYi Masa Zargin Samun Mai Yi MASA DASSIN MAGANA BA ??? . To Jamaa A Sani Ba Wai Cewa Muka Yi Imam Hammadu Bn Salama Ba Mutumin Kirki Ba Ne, Aa A Golansa Ne Zindiki . . Saboda Ya Sami Raunin Hadda Shi Ne Ya Ke Rubuta Masa Hadisan Qarya, . Shin Ina Hujjah. ? . Malamai Da Dama Sun Kawo Maganar A Golan Daga Ciki Akwai Imam Zahabi,Ibn Addiy,Imam Ibn Jawzi, Imam Suyudi. Ga Abinda Wasu Malaman Suka Ce Akan Agolan Nasa, Ibn Addiy Ya Ce A golan Hammadun ﻗﺪ ﻗﻴﻞ ﺍﺑﻦ ﺍﺑﻰﺍﻟﻌﻮﺟﺎﺀ ﻛﺎﻥ ﺭﺑﻴﺐ ﺣﻤﺎﺩ ﻓﻜﺎﻥ ﻳﺪﺱ ﻓﻰﻛﺘﺒﻪ ﻫﺬﻩ ﺍﻷﺣﺎﺩﻳﺚ Ibn Jawzi Ya Kawo Magana Ta Ibn Addiy A Cikin Littafin AlIlalul Mutanahiya 1/36 Lisanul Mizan Na Imam Ibn Hajar 4/51 Akan Tarjamar Ibn Abil Aujai Ga Yanda Ya Ce ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﺑﻦ ﺍﺑﻰ ﺍﻟﻌﻮﺟﺎﺀﻗﺎﻝ ﻣﻐﻦ ﺑﻦ ﺯﺍﺋﺪﺓ ﺯﻧﺪﻳﻖ ﻣﻔﺘﺮ ﻗﺎﻝ ﺍﺣﻤﺪﺑﻦ ﻋﺪﻯ ﻟﻤﺎ ﺍﺧﺬ ﻟﻴﻀﺮﺏ ﻋﻨﻘﻪ ﻗﺎﻝ ﻭﻗﺪﻭﺿﻌﺖ ﻓﻴﻜﻢ ﺍﺭﺑﻌﺔ ﺁﻻﻑ ﺣﺪﻳﺚ ﺍﺣﺮﻡ ﻓﻴﻪﺍﻟﺤﻼﻝ ﻭﺍﺣﻠﻞ ﺍﻟﺤﺮﺍﻡ ﻗﺘﻠﻪ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦﺳﻠﻴﻤﺎﻥ ﺍﻟﻌﺒﺎﺳﻰ ﺑﺎﻟﺒﺼﺮﺓ Anan Imam Ibn Hajar Ya Kawo Maganar Da Ibn Addiy Ya Ce Akan Agolan Hammadun Ga Sunan Agolan Nan Abdulkarim Kinayar Sa Ibn Abil Aujai Ya Fadi Dassin Da Yake Masa Ya Fadi Sanda Aka Kamoshi Da Kansa Ya Ce Ya Yi Dassin Hadisai Dubu Hudu 4000 Wandaa Ya Haramta Halal Ko Ya Halal Ta Haram Kafin Muhammad Bn Sulayman Sarkin Basara Yasa Aka She Shi, (2). MISALAN HADISAN DA MALUMA SUKA KORE SU WATO HADISIN DA AKA SAME DAGA HAMMAD U BN SALAMA. . Imam Zahabi Ya Kawo Daga Irin Hadisan Hammadun A Littafinsa Mizanul Iitidal 1/290 (1) ﺣﻤﺎﺩﺑﻦ ﺳﻠﻤﺔ ﻋﻦ ﺛﺎﺑﺖ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﺍﺑﻰ ﻟﻴﻠﻰ ﻋﻦﺻﻬﻴﺐ ﻣﺮﻓﻮﻋﺎ ﻟﻠﺬﻳﻦ ﺍﺣﺴﻨﻮﺍ ﺍﻟﺤﺴﻨﻰﻭﺯﻳﺎﺩﺓ ﻗﺎﻝ ﻫﻰﺍﻟﻨﻈﺮ ﺍﻟﻰ ﻭﺟﻪ ﺍﻟﻠﻪ Anan Imam Zahabi Ya Kawo Daga Irin Dassin Na Hammadu Ya Ruwaici Hadisi,Hadisin Marfui Ne Cewa Fassarar Wannan Aya Shi Ne Kallo Izuwa Fuskar Ubangiji. . ((( Tambaya ))). . Daman Ubangiji Yana Da Fuska,Ne Alhali Ya Ce ﻟﻴﺲ ﻛﻤﺜﻠﻪﺷﻲء (2) ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺣﻤﺎﺩ ﻋﻦ ﻗﺘﺎﺩﺓ ﻋﻦﻋﻜﺮﻣﺔ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ﻣﺮﻓﻮﻋﺎ ﺭﺍﻳﺖ ﺭﺑﻰﺟﻌﺪﺍ ﺍﻣﺮﺩ ﻋﻠﻴﻪ ﺣﻠﺔ ﺧﻀﺮﺍﺀ . Shi Ma Daga Hammadu Hadisi Ne Shi Ma MarfuI Cewa Annabi sAwww Ne Ya Ce Ya Ga Allah A Siffar Saurayi Da Kudundunannan Gashi Mara Gemu Da Korayan Kaya. (3) . MAGANAR MALUMAN HADISIN KAN HAMMADU BIN SALAMA. . (1) Imam Baihiki Ya Ce Akan Hammadu Yayin Da Ya Girma Haddarsa ( Hammadu ) Ta Munana Duba Tahzib 1/482 Sunanul Bayhaki 4/94. (2) Imam Zahabi Ya Ce Hammadu Kogi Ne Shi Akan Ilmi Sai Dai Yana Da Wahami. Siyaru 7/446 (3) Ibn Saadin Ya Ce Hammadu Amintacce Ne Mai Yawan Hadisi Sai Dai Da Yawa Yana Kawo Hadisai munkarai Duba Tahzib Na Imam Ibn Hajar 1/483 . . Lisanul Mizan Na Imam Ibn hajar 1/485. ﺍﻳﻮﺏ ﺑﻦ ﻋﺒﺪﺍﻟﺴﻼﻡ ﺍﺑﻮ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﺣﺒﺎﻥ ﻛﺎﻧﻪﺯﻧﺪﻳﻘﺎ ﻳﺮﻭﻯ ﻋﻦ ﺍﺑﻰ ﺑﻜﺮﺓ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻣﺴﻌﻮﺩ ﺭﺿﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺫﺍ ﻏﻀﺐ ﺍﻧﺘﻔﺦﻋﻠﻰ ﺍﻟﻌﺮﺵ ﺣﺘﻰ ﻳﺜﻘﻞ ﻋﻠﻰ ﺣﻤﻠﺘﻪ ﺭﻭﺍﻩﺣﻤﺎﺩ ﺑﻦ ﺳﻠﻤﺔ ﻭﻛﺎﻥ ﻛﺬﺍﺑﺎ . Imam Ibn Hajar Asqalani Ya Kawo Maganar Da Ibn Hibban Ya Fada Akan Hammadu Wadda Ya Ruwaita Daga Sydn Ibn Masud Abin Ya Baiwa Imam Ibn Hibban Mamaki Har Yake Cewa Da Hammadu Sai Ka Ce Zindiki Ya Dinga Ruwaitar Cewa Idan Ubangiji Ya Yi Fushi Sai Ya Kumbura Akan AlArshi,Har Daukarsa Ya Dinga Nauyaya, . MASOYA ANNABI SALLALLAHU ALAYHI WASLM WANNAN KADAN KENAN. . AMMA KO KUN SAN DA A CE YAN IZALAH NE KE SON KORE HADISIN DA DAYA DAGA ABINDA NA KAWO YA ISHE SU HUJJAR KORE HADISIN MUSAMMAN MAGANAR_AGOLA.... . AMMA DA YAKE MAQIYA ANNABI sAwww NE SU BASA JIN KUNYAR FADAR ABINDA ZAI BATAWA ANNABI sAwww RAI,DOMIN HAR ANNABI sAww ZAI HANA A ZAGI ABU JAHIL WATO MAHAIFIN SAYYIDNA IKRAMATA rta,TO INA GA ANNABI? . YA ALLAH KA BAMU IKON SON IYAYAN ANNABI sAwww KUMA QIN MASU QIN SU. . ((( TAMBAYOYI ))) . 1. Shin Ya Kamata A Karbi Maganar Da Ya Ci Karo Da Ayoyin Qurani ? 2. Shin Ya Kamata AKarbi Hadisin Wanda Ya Sami Matsalar Hadda ? 3. Shin Hadisi Mai Shahidi Ya Kamata A Karba Ko Ahadi ( In Baka San Abinda Ake Nufi Ba Nemi Qarin Bayani ) 4. Shin Hadisin Mutumin Da Aka Yiwa Dassi Za A Karba Ko Wanda Ba A Yiwa Dassi Ba. ??? . TO HAMMADU DA MUUMAR DUK GURI 1 SUKA SAMI HADISINSU KUMA NA WANDA BA A YIWA DASSI BA WATO MUUMAR BA A AMBACI ﺍﻥ ﺍﺑﻰ ﻭﺍﺑﺎﻙ SABODA HAKA,DAN ME ZAKU KARBI ABINDA AN YI YAQIN IRIN QARYAR DA AGOLAN HAMMADU BN SALAM NE YA YIWA HAMMADIN IN KU BA MAQIYA ANNABI s BA NE ? . Masoya Annabi sAwww Ga Shafuka Nan( Amma Na Ku Ne Domin Maqiyin Annabi sAwww Bashi Da Ikon POSTING SAI DA SHARADI !). . Ku Nemi Shiga Wadannan Shafukan Domin Ka Bada Gudummuwarka Wajan Yaqar Maqiyaaa Annnabi sAwww Da Yada Qaunar Annabi sAw. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. . Sufiy Youths Forum {majalisar Sufayen FCBK}. . Jikokin Zulkhuwaisira Izalawa. . Dandalin Yada Soyayyar Annabi SallalLahu Alayhi Wasallam !. . IZALAH MUSIFA CE ( YAN BIDAH MURAKKABAI ). . Maqiya Annabi s Da Rigar Musulunci {Yan Izalah}. . Lovers Of Prophet PBUH / Masoya Annabi Sa . LOVERS OF SHEIKH IBRAHIM INYASS rta !!!. . ******************************************
Posted on: Fri, 28 Mar 2014 01:50:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015