....Mijin Mama na yana so na..... Salam, admin don Allah ku - TopicsExpress



          

....Mijin Mama na yana so na..... Salam, admin don Allah ku boye sunana, ni dai yar katsina ce kuma babana ya rasu, mahaifiyata tana auren wani attajiri, kuma a gidan sa nake da zama tare da mama na duk sanda ta tafi wurin aiki sai ya rinka kira na muna hira, har yake yi min hira wadda bata kamata ba, wani lokaci ma har daki na yake shiga kuma yana yi min kyauta mai rikitarwa, rannan yace wai zan raka shi wani waje, bayan mun tafi yake cewa sona yake. Don Allah friends ku taya ni da addua, kuma kubani shawara ya zan yi? Ni a nawa haukan bai kamata ma tana neman shawara ba domin ai tasan mai ya kamata, amma ku friends mai kuka ce?
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 06:37:48 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015