. RADDI GARE ABU WANDA BAI SAN GIRMAN ANNABI BA 2 . SHI - TopicsExpress



          

. RADDI GARE ABU WANDA BAI SAN GIRMAN ANNABI BA 2 . SHI NE MAI CEWA INA BAUTAWA SHAYHI Auzu BilLah . WANNAN DAN IZALAR YAKE NUNACEWA : . WAI IN ANA SALLAH , SAI ANNABI sAww YA KIRA MUTUM,WAI BA ZA A AMSAWA ANNABI SallalLahu Alayhi Wasallam BA. . WAI SABODA KIRAN ALLAH ( WATO SALLAH ) YA FI KIRAN ANNABI sA . Kodayake,Na Yi Masa Raddin Maganar Kamar Yanda Kuka Ga Ayar Qurani Da Na Kawo Masa Mai Nuna Cewa Kiran Annabi sAw Kiran Allah Ne . TO RADDI GARE KA KAN FADINKA CEWA A INA AKA CE IN ANNABI sAw YA KIRA MUTUM LOKACIN DA MUTUMIN YAKE SALLAH LALLAI YA AMSA KIRAN ANNABI sAwww . . . Ga Gurin Nan Domin Na San Jahilcinka Ne Yasa Ka Yi Wannan Tambayar,Har Kake Banbanta Kiran Allah Da Kiran Annabi sAww, Kake Nuna Cewa Ba Za A Amsa Kiran Annabi sAwww Ba. . . . GA JAHILICIN DAN IZALAR NAN Abuzubair Muhammad Algusawy. Alqaseem@Hmmmm Kunkasa kawo Hadith dinda ka ce xaka kawo ni wlh Nan Kwata kwata bnga hadith dinda ka ce xaka kawo b Inda Annabi yaga sahabi yana sallah ya ce ya katse sallar Yaxo xuwa garae .kae danbidiah kada kamaidamu kamar wadanda bsuda tauhidi Annabin mu da Tauhidinsa ya san girman bautar ubngjnsa.don haka Hadith na bukata b Wannan shrmen da kakawo muna ba. Like · Delete · 27 minutes ago KUN JI KO ? . TO GA ABINDA KA NEMA NAN. . . . Imam Ibn Kathir . Ya Kawo A Tafsirinsa Aqarkashin Suratul Anfal Aya Ta 24 Wato . . يايها الذين آمنوا استجيبوا لله وللرسول اذا دعاكم لما يحييكم Abinda Imam Ibn Kathir Ya Fara Budewa Da Shi Shi Ne قال البخارى (4647)(استجيبوا)اجيب وا(لما يحييكم) لما يصلحكم حدثنى اسحاق حدثنا روح حدثنا شعبة عن حبيب ابن عبد الرحمن قال سمعت حفص بن عاصم يحدث عن ابى سعد بن المعلى رضى الله عنه قال كنت اصلى فمر بى النبى صلى الله عليه وسلم فدعانى فلم آته حتى صليت ثم آتيته فقال ما منعك ان تأتينى الم يقل الله ياايها الذين آمنوا استجيبوا لله وللرسول اذا دعاكم لما يحييكم . . . Imam Ibn Kathir Ya Ce Imam Bukhari Ya Ce A Hadithi Na 4647 . . . Maanar (Istajiybu) Shi Ne (Ajiybu) Wato Ku Amsa Shi Kuma ( lima yuhyiykum ) Shi Ne Ga Abinda Zai Gyara Ku Ya Koro Isnadi Zuwa : . Abu Saad Bn Muallah Ya Ce Na Kasance Ina Yin Sallah Sai Annabi sAwww Ya Shige Ni Ya Kirawo Ni Ban Je Masa Ba,Har Na Gama Sallar Sannan Na Je Masa,Sai Yace Mene Ne Ya Hana Ka Ka Zo Mini ? . Shin Ubangiji Baice Ya Ku WADANDA Kuka Bada Gaskiya Ku Amsawa Allah Da Manzo In Ya Kiraye Ku Da Abinda Zai Raya Ku Ba ? . . . TO MASOYA ANNABI sAwww KUN FA JI ? . . . AMMA WANCAN DAN IZALAR YAKE NUNA AI KIRAN ALLAH NE SALLAR.BISA HAKA SABODA JAHILCINSA YAKE CEWA BA ZA AMAS KIRAN ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallm.Alhalin Ga Annabi SaIlallahu Alayhi Wasallam Yana Nuni Da A Amsa Kiransa Koda Sallar Kake ... . . . ALLAH KA QARA BAMU IKON Yiwa ANNABI DA A KUMA QARA TONA ASIRIN MAQIYA ANNABI SallalLahu AlayHi Wasallam. . . . A M I N . . . . Don Matsayin Annabi sAw Ina SON Masoya Annabi sAw ZALLA KU Shigo. . Wannan Dandalin Na Qasa. . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . Domin Fadin Abinda Ya Shafi Annabi sAww Da MasoyansA. . . . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . . Alqasim Assufiy Alkanawiy Alkwarawiy 2. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . DANDALIN MASOYA ANNABI sAw DAKE AFRICA !. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. •--------------------------------------------------• . . . . Allah Ka Tona Asirin Wanda Yake Yiwa BAYIN ALLAH QAGE. . YA ALLAH KA TAIMAKI DUK MAI QOQARI KAN KIRA GA MUSULMAI SU GUJI AQIDAR KAFIRTA MUSULMAI. . . . Sai Mu Hadu A GA GABA Insha Allah . . . . Annabi SallalLahu Alayhi Waslm Ne DAIDAI ! . . .
Posted on: Tue, 07 Oct 2014 18:25:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015