(SM1A) SALAWAT ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD. Yan uwa almajiran - TopicsExpress



          

(SM1A) SALAWAT ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD. Yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) na garin Suleja sun yi nasara akan Gwamnatin Nijeriya a shariar da sukeyi da Gwamnati akan kisan da Sojoji su ka yiwa Shahid Musa Sadiq Suleja a Muzaharar Mauludin Sayyada Fatima (SA) ranar 5/5/2013. Yau da safe ne alkaliyar Babbar kotun tarayya ta garin Minna ta Jihar Neja ta yanke wannan hukumci. Ku biyomu don Jin cikakken bayanin yanke Hukumcin.
Posted on: Wed, 19 Nov 2014 11:22:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015