~TUNA BAYA~ Daga: Audu Tanko Sati na 1 da fara 2go na hadu da - TopicsExpress



          

~TUNA BAYA~ Daga: Audu Tanko Sati na 1 da fara 2go na hadu da wata pretty girl, ina ganin pic dinta naji na fada sonta, sai na yi mata msg but no rply sai nace to baiwar Allah pls idan bazaki samu damuwaba i nid ur phne numbr, sai tace ita bata bawa wadanda bata sani ba numbanta, sai nace u r ryt beutiful amma inaso ki sani ban kasance daga cikin macuta ba im a gud man. Haka dai mukai ta chat har na samu ta aminta dani nayi ta murna na samu beautiful girl bayan wajen kwana 3, sai take cemin dan Allah na taimaka na turo mata kudi zata kira momyn ta tana saudiyya, sai nace to turomin da numbr sai ta turomin a lokacin naira 150 ne a jikina sai naje wajen babarmu na sato au! Na aro 350 na hada na tura mata 500 bayan na tura da kamar minti30 sai na kira numbr ana dagawa nace to yau dai zanji zazzakar muryar da akemin rowa. Amsar da aka bani ce ta dauremin kai nake kuma jin haushi a duk sanda na tuna wata katuwar murya naji kamar ana buga ganga ta cemin. SAI DAI FA KAYI HAKURI GARDI NE!=))
Posted on: Sat, 14 Sep 2013 16:02:18 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015