** YAN NIGERIA A SAUDIYA ** Wasu yan Nigeria sukaje aikin Hajji - TopicsExpress



          

** YAN NIGERIA A SAUDIYA ** Wasu yan Nigeria sukaje aikin Hajji sai sukaje shagon wani balarabe mai daia Gold da sarkokin Gold kai komai na shagon gwalagwalai ne. Sai suka saya suka fita sai suka koma gefe suna cewa gaskia yayazasuyi su saci Gold a wannan shagon?? Sai suka yanke shawarar sukaje kasuwa suka sayo katon Firji sai suka sanya akakawo musu shagon Balaraben nan sai daya ya shige cikin firjin nan aka kule dashi sai dayan ya roki balaraben nan aka zai aje wannan Firjin a shagonsa har yajeyadawo bayan ansa firji a shago sai time din sallah yayi sai balaranen ya kule shago ya tafi Masjid sallah wanda ke cikin firjinan yana jin an kule shago sai ya fito kawai ya dinga kaso kayan shagonan yana sawa a firjin sai da ya kaso da yawa sai ya koma cki ya kwanta ya rufe ana dawowa sallah wancan yazo ya amshi firjinsa ya wuce suka wuce da kayanan.... Allah ya shirya yan Nigeria *INA TAYA SHUGABAN WANNAN PAGE MAI ALBARKA >>GURU DA SAMUN RESULT DIN SA #ALLAH YA TAIMAKA MANA GABA DAYA Admin10 #islama islama2010@2go
Posted on: Fri, 30 Aug 2013 19:42:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015