Zuwa ga admin, ina so kuboye sunana. Nida sorayina wanda nake - TopicsExpress



          

Zuwa ga admin, ina so kuboye sunana. Nida sorayina wanda nake kauna, burin raina, mun dade muna soyayyah, tun ina sss 1, yanzu shekara uku muna tare dashi. Yana sona sosai nima kuma haka, har ina jin baxan iya rabuwa da shiba, burina ya zama mijina. Yana taimaka min sosai ta bangaran karatuna, da yake shi malamin makaranta ne, shike fahimtar dani abun daban gane ba a skul, munyi alkawarin aure nida shi, kuma harya sanar da iyayan sa ni yake so, nima kuma na sanar a gida. Kwatsan sai iyayena suke gayamin wai sunyi min miji, wani abokin baba na, ya ganni yana sona, nan da nan hankalina ya tashi, na rasa mekemin dadi. Yanzu haka bani da lafiya, gashi kuma ban gayawa sorayina abun dake faruwa ba, Jama,a ku taimaka min da shawara ya zanyi ?? Shawarar ku ita ce mafita a gareni. . Admin 001 #Saifzeege# . .
Posted on: Fri, 27 Sep 2013 19:52:31 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015