{121} DUNIYA TAKUSAN TASHI AMMA !!! Lallai da alamun gobe za a - TopicsExpress



          

{121} DUNIYA TAKUSAN TASHI AMMA !!! Lallai da alamun gobe za a fara yaƙin duniya. Dan yanzu haka obama yabada ummarnin kaiwa sirya harin soji agobe alhamis. Gefe guda kuma manya manyan ƙasashe masu goyawa gwamnatin sirya sun daura dammarar ramuwar gaiya da ankaiwa siryan hari sannan itama siryan taja daga dakaru sunshirya tsaf dan tukarar duk wani ƙalubale daga maƙiya. Kaikuma dan najeria kaima batsira kaiba dan gwanati na farauta kane tako wane hali. ALLAH KA GAGAUTA BAIYANAR HUJJARA.
Posted on: Wed, 28 Aug 2013 12:14:08 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015