2014 GOMBE, MAULUD ! MAULUD !! MAULUD !!! 2014. . Ahalin yanxu - TopicsExpress



          

2014 GOMBE, MAULUD ! MAULUD !! MAULUD !!! 2014. . Ahalin yanxu garin gombe ya chika makil da alummar musulmi masoya manxon allah s.a.w. daga ko ina chikin sassan dunya. kamar senegal,mourtania,moroco,algeria,tunusia,egypt,saudia,ghana,iran,iraq,syria,apghanistan,cameroun,tchad,niger,livya,mali. da sauran kasAShen musulmi. . .MANYAN ZAWIYOYI Shehu manzo, shehu bauchi, shehu gibirima, shehu axare, modibbo zailani, shehu haraximi, shehu musaddidu, shehu abulfathi, modibbo tukur, shehu tijani bala, shehu abubakar cota, shehu sharu umar, shehu tijani niass. shehu adamu dam, shehu aliyu rabat, shehu bolari. shehu shehu shehu shehu shehu dama dukkan daukacin manyan zawiyoyi, manyan malamai da zakirai da shairai, masu bandiri, masu diwani. da sauran alumma daga ko ina adunya, kuma mu dai asaninmu tinda aka kafa garin gombe ba;a taba chika da jamaa kamar yau ba. muna fata allah yasa ayi taron maulidi lafiya agama lafiya. . idan aka lura jikin hoto zaaga masallacin fada gombe. dakuma gidan tarihi na sarki haarouna
Posted on: Fri, 23 May 2014 20:19:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015