A KODAYAUSHE MUNA TARE DAKU.... Ina muku barka da yammaci da fatan - TopicsExpress



          

A KODAYAUSHE MUNA TARE DAKU.... Ina muku barka da yammaci da fatan dukkanin alkairi, Allah ya albarkaceku damu gabadaya. A KODAYAUSHE BURIMMU FARANTA MUKU INA FATAN MUNA KOKARIN YIN HAKAN KUMA. Ta ya zaku faranta mana kuma? Yawan yin comment ,ku dinga gayyato abokanku suma suna zuwa suna amfanuwa da abin. [[f9.laugh]] INA FATAN ZAKU KASANCE MASU BAMU SHAWARWARI IN KUKAGA MUNYI ABUN DA BA DAI DAI BA. [[f9.like]] Wassalamu alaikum Via; kaninku #MUSTY
Posted on: Sun, 01 Sep 2013 16:55:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015