ABIN MAMAKI FA BAYA KAREWA A DUNIYAR NAN idan baka tabajin - TopicsExpress



          

ABIN MAMAKI FA BAYA KAREWA A DUNIYAR NAN idan baka tabajin wannan labarinba toya kamata ka tsaya ka karanta wani abin mamakine ya faru a wani gari wanda baataba yin irinsaba ..... | | | | | | A wani kauyene Akayi wani Gagarimin Abin mamaki Wata Akuyace Ta Hadiye Sabuwar Waya Samsung Galaxy Jamaa Sun Taru Anayi Gangami Ana Neman Mafita Ya Zaayi Kawai Sai Aji karar Ringing Tone Na Wakar Love my Baby Yana Tashi ... Ana Leqa Idanunta Kawai Sai Ga 25 Missed Call Jamaa nantake kowa ya Cika da Mamaki .. Ana Cikin Hakane Kawai Sai Akaji Akuya Atana wani Irin Kara Ashewai Ta Gaji Da Yawan Kirane Da Akeyi Ta Daga Wayar Cankawai Sai Aji Tace Wayar Tana Wajen Chargi ne...
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 19:28:31 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015