AIKI GA MAIKAREKA Ministan Ilimi Malam (Dr) Ibrahim Shekarau - TopicsExpress



          

AIKI GA MAIKAREKA Ministan Ilimi Malam (Dr) Ibrahim Shekarau C.O.N (SARDAUNAN KANO) Yabada sanarwar kudaden da gwamnatin tarayya tabaiwa manyan makarantu daga ofishinsa wanda suka kama jimla 135bn a wannan shekara akan karin kashi 41% ga Universities, 49% ga polytechnics dakuma 48% ga Colleges of Education fiya da shekarar data wuce. SARDAUNA ya gargadi manyan makarantu da suyi cikakken amfani da kudaden domin ciyar da makarantun da ilimi gaba, duk makarantar data karkatar da kudaden zuwa wani abu daban, gwamnati zata hanata amfana da irin wadannan kudaden anan gaba, a kalla manyan makarantu na jiha dana tarayya guda 183 suka amfana da kudaden. tribune.ng/education/item/18075-fg-injects-n135bn-into-varsities-polytechnics-colleges-to-tackle-infrastructure-challenge
Posted on: Thu, 09 Oct 2014 12:21:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015