ALBISHIRINKU: #RARIYA A Wayar Salula Albishirinku Hausawa, - TopicsExpress



          

ALBISHIRINKU: #RARIYA A Wayar Salula Albishirinku Hausawa, yanzu za ku iya samun labarai daga jaridar RARIYA ta wayoyinku na hannu, koda kuwa basa amfani da fasahar yanar gizo, wato ba sa browsing. Wannan shi ne karo na farko da wata jaridar #Hausa ta samar da wannan dama, RARIYA ta yi hakan ne domin bunkasa harshen HAUSA ya yi gogayya da manyan yarukan duniya. Shiga tsarin abu ne mai sauki, garzaya allon aika sako na wayoyinku ku rubuta RARIYA sannan ku aika 700. ABIN LURA: Mun fara da layin sadarwa na MTN ne kadai, saboda haka masu amfani da layin ne kadai za su ci moriyar hakan a yanzu. KARIN BAYANI: Tuntubi wannan lamba 08032493020 ko aiko da sakon imel akan rariyajarida@yahoo A Sha Karatu Lafiya!!!
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 20:22:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015