AN KALU BALANCE YAN SHIA A NIGERIA kamar yadda kowa ya sani - TopicsExpress



          

AN KALU BALANCE YAN SHIA A NIGERIA kamar yadda kowa ya sani ranar ASHURA DA TASHUA ranace wadda yan shia suke gangami a duk fadin duniya suke nuna wa duniya bacin ran su tare da yanke jikinsu dun jini ya fita da mari akan fuskarsu dun tunawa da ranar da aka kashe SAYYIDINA HUSEINI R.A. Amma sai gashi yan shia a nigeria basu iya fitar da jini a jikinsu kamar na IRAN DA IRAQ da sauransu wannan yana nufin su masorata ne koko su basu bin addininsu yadda yakamata ne?
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 05:43:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015