AN SAYAR DA ORIGINAL RESULT DIN DALIBAN SULTAN ATIKU SECONDARY - TopicsExpress          

AN SAYAR DA ORIGINAL RESULT DIN DALIBAN SULTAN ATIKU SECONDARY SCHOOL SOKOTO NA 2008(NECO) ! Wani rahoto da dumi-duminsa na cewa Dalibai sama da 200 sun rasa Original Result dinsu na kammala Secondary a Makarantar Sultan Atiku Secondary na shekara ta 2008. A ofishin kula da jarabawa na Jihar sakkwato ya nada kwamitin bincike wanda daga karshe ya samu Shugaban makarantar da laifin sayar da Original Result na NECO na shekara ta 2008. Wani dalibi ya shaida min cewa har yan zu babu wani mataki da aka dauka akan shugaban na sayarda Original Result din Daliban. Shin abin tambaya anan ko dai shi Shugaban don yana na hannun damar Gwamnati ne ya sanya ba a dauki kowanne mataki a kan sa ba?
Posted on: Wed, 10 Dec 2014 15:41:08 +0000

Trending TopicsRecently Viewed Topics
© 2015