ANA WATA GA WATA Sheikh Dahiru Bauchi kwanan nan ya ce waiQarya - TopicsExpress



          

ANA WATA GA WATA Sheikh Dahiru Bauchi kwanan nan ya ce waiQarya ake yi musu su ba su ce Salatil Fatih ta fi Qurani sau dubu shida babayan har Misali ya bayar wadda naji da kunne na,ya ceYan Izala Jahilai ne,shi ya sa suke musun Salatil Faatih ta fi Qurani sau dubu shida,don kuwa Qurani yana nan kamar Garwar Ruwa ne ita kuma SalatilFaatih tana nan kamar kwalbar turare,don haka idan za kasayi Kwalbar turare ai zata fi Garwar ruwa tsada,ya sake cewaSalatil Fatih da Alqurani kamar Budurwa ce da Mahaifiyarta,wadanda aka nemi auren su, kaga kudin Sadaqin Budurwar ai zai fi na Mahaifiyar ta Tsada, kuma.yasakece Qurani kamar doki ne halitar Allah, amma salatil fatih kamar jirgin sama yake halitar bature, da halitar Allah dana bature wannene yafi gudu? Sai gashi yanzu ya ce,Qarya akemusu, su ba su ce Salaatil Faatih ta fi Qurani ba,to amma Ga abinda SHEHU TIJJANIN yace:ﺛﻢ ﺃﺧﺒﺮﻧﻲ ﺛﺎﻧﻴﺎ ﺃﻥ ﺍﻟﻤﺮﺓ ﺍﻟﻮﺍﺣﺪﺓ ﺗﻌﺪﻝ ﻣﻦ ﻛﻞﺗﺴﺒﻴﺢ ﻭﻗﻊ ﻓﻲ ﺍﻟﻜﻮﻥ ﻭﻣﻦ ﻛﻞ ﺫﻛﺮ ﻭﻣﻦ ﻛﻞ ﺩﻋﺎﺀﻛﺒﻴﺮ ﺃﻭ ﺻﻐﻴﺮ ﻭﻣﻦ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﺳﺘﺔ ﺁﻻﻑ ﻣﺮﺓ، ﻷﻧﻪ ﻣﻦﺍﻷﺫﻛﺎﺭsai (Annabi) ya bani labari karo na biyu cewa:ita (salatul fatih) guda daya (tal) tana dai-dai da dukkan tasbihi da akayi a halittu, da dukkan zikirai, da dukkan addua karama ko babba,(haka salatul fahih sau 1 ta daidai)DA AL-QURANI SAU DUBU SHIDDA(6,000)!!!Domin shi (qurani) yana daga cikin zikirori (Ita kuma salatul fatih tafi kowanezikiri).jawahirul maani shafi 135-136 tsohon bugu shafi 57 sabon bugu.TO TAMBAYA ANAN ITACE SHEHU DA KAI DA TIJJANIY WAYE MAI QARYA????? In ka san mai Qarya a cikin Mutanen nan kafada....
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 21:25:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015