ANJIMA ANA RUWA KASA NATSOTSEWA SHIN WANE DARENE JAMAGE - TopicsExpress



          

ANJIMA ANA RUWA KASA NATSOTSEWA SHIN WANE DARENE JAMAGE BEGANIBA!!!!!MUFA MUNGAJIDA GAFARASA BAMUGA KAHOBA!!!!!DAN HAKA ANYI WALKIYA MUNGANKA MAKIYIN YAN KUMO!!!!! TAMBAYA DAN ALLAH TUNDA DANJUMA GOJE YATAFI SENATOR SHEKARA 4 MEYE YAYIWA AKKO NA CIGABA?KUFADI TSAKANIDA ALLAH DA TAFIYAN HON USMAN BELLO KUMO KUNSAN AKWAI BANBANCI WLH KUMA DUK KIYAYYAN MUTUM YASAN YAKAWOMANA CIGABA ACIKIN GARIN KUMO??? ANKARA!!! ANKARA!!! ANKARA!!! Wlh yakamata mu ankara mugane masoyinmu hava danjuma goje yanxu ashe kanason mutanen kumo ne yasa xakaje kasamu{ TAMBUWAL} kacemar kanaso akarbe mukaminda akabawa Mega na { chairman police affairs} hava danjuma goje wannan wane irin soyayyane kakeyiwa yan kumo? Toh dan haka nake ankaranda mutanen kumo wlh wlh wlh goje bayasonmu duk mai gabada Mega ya hakura kuxo muyi dan gari dan uwanmu masoyinmu hon usman bello kumo amtsayin senator gombe central nasara daga Allah
Posted on: Mon, 26 Jan 2015 07:52:08 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015