#ANYA_GWAMNATIN_APC_A_ZAMFARA? Sanin kowane a zamfara Akwai joint - TopicsExpress



          

#ANYA_GWAMNATIN_APC_A_ZAMFARA? Sanin kowane a zamfara Akwai joint security task force under home affairs da suke kulawa da harkar tsaro, akwai police, yan banga, yan scout, man o war, civil defence da sojoji suna yawo daga 12 Na dare zuwa 5 na asuba. Daga cikin security allocation da federal government over 800 millions da take bamu duk wata ana basu allowance 18 millions saboda shan mai domin zagayawa a cikin kowace karamar hukuma musamman babban ban birnin jahar zamfara Gusau amma yau wata 3 baa basu ko kwandala ba, wanda hakan yasa sun dena fita shi yasa yanzu haka wasu bata garin matasa yan trowe da zauna garin da talauci yashama kai mafi yawansu wadanda gwamnati ta kasa samarma aikinyine, Gashi ko shiren ko yarda Matasa sanaoin Hannu Gwamnatin Apc ta jahar zamfara ta ruguza Tsarin fiye da shekara Ukku 3 Data Wuce. suke yawo da makamai suna anshe wayoyi da kudin mutane kan hanya tareda aikata Sauran munanan Laifuku har acikin kidaje suna tsallaka ga satar ababen hawa musamman Acikin Garin Gusau. Ga kuma balain da ya addabi mutanen karkara na kar karshesu da kwace masu dukiyoyi. Kuma wai har Gwamnatin apc akwanannkin Baya tayi ikirarin wai tana kashe milliya Dari shidda duk wata akan Tsaro 600m anya? Kuma sanin kowane Gwamnatin jahar zamfara tana amasar kudadenta Daga gwamnatin Tarrayya musamman Na bangaren tsaro bamu sani kila harda kudaden tsaron akara dasu anyu Titituna. Dawannanne muke kara kira ga Gwamnatin Apc a jahar zamfara cikin Wata 2 dasuka rage masu Kan karagar Mulki suyi wani abun Mai amfani akan wannan matsala. Zamu kara amfani da wannan dama Mukaraba zamfarawa Hakkurin Insha Allah nan Da wata Biyu cikin iyawar Allah da Gwamnatin PDP ta mas da dawo kan karagar mulki zai cigaba dawanzarda Adalci tsakanin Alummah wannda sanadiyar haka Alummah zasu samu zaman Lafiya Insha Allah.
Posted on: Sat, 20 Dec 2014 08:36:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015