ASSALAMU ALAIKUM,’YAR UWA KO KIN SAN CEWAR JARIRI TUN YANA CIKIN - TopicsExpress



          

ASSALAMU ALAIKUM,’YAR UWA KO KIN SAN CEWAR JARIRI TUN YANA CIKIN MAHAIFIYAR SA,YANA JIN MAGANGANUN DA AKEYI,TO, TUN DA HAKA NE ME ZAI HANA KIYI KOKARIN SHIGAR DA KARATUN ALKUR’ANI CIKIN KWAKWALWARSA,DOMIN IDAN YA FITO DUNIYA YAYI MASA SAUKI, MAIMAKON SHIGAR DA SHIRME DA SHIRIRI TA.DOMIN SHI ALKUR’ANI WANI MABUDI NE DA YAKE BUDE KWAKWALWA YARO DON KARBAR KOWANE IRIN ILIMI.LIKITA KIKE SO DAN KI YA ZAMA KO INJINIYA? DAN KASUWA KO MAI SANA’AR HANNU? TO, GAGGAUTA KI YAWAITA KARANTA ALKUR’ANI KO SAURARON KASET KO MP3 DA SAURAN NA’URORIN DA YA SAWWAKA KODA WAYAR HANNU.ALLAH YA AGAZA MANA,AMIN.
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 08:32:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015