AYYUKA 5 MASU KANKARE FITINTINU Annabi S.a.w Ya ce: Masu Kankare - TopicsExpress



          

AYYUKA 5 MASU KANKARE FITINTINU Annabi S.a.w Ya ce: Masu Kankare Fitinar (da ake saukarwa) Mutum acikin iyalinsa,da dukiyarsa,da kansa,da yaƴansa,da makwabcinsa, Sune: Sallah, Da Azumi, Da Sadaka, Da Umurni da aikin alheri, Da Kuma Hani ga abin ki. (Bukhari,Muslim ,Tirmizi Da Ibnu Majah Daga Huzaifa). Ƴan Uwana Mu Kiyaye wadannan ayyukan,hakika fitintinu sun ya waita awannan zamanin da muke ciki... Allah Ya Tsaremu Ya Tsare Dukkan Alummar Musulmi Daga Fitintinun Rayuwa Dana Mutuwa, Allah Kuma Ya Tsaremu Daga Fitinar Dujjal.
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 12:10:18 +0000

Trending Topics



ttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> Learned in Mike Moats Macro Boot Camp, then the ideas explored
Todays class discussion, does mass media (advertisement, tv,
The Film Noir of the Month - here at Kiss of Noir- for October is
Rivetwell DRS482484-4AP Double Rivet Boltless Shelving Add-On Unit

Recently Viewed Topics




© 2015