AYYUKAN LADO DANA KWANKWASO WADANDA ZASU NEMI KURIAR TALAKAWA - TopicsExpress



          

AYYUKAN LADO DANA KWANKWASO WADANDA ZASU NEMI KURIAR TALAKAWA DASU. KKS. Ya rusa masallatai afadin kano da kewaye. Lado Ya gyara masalllatai da siya musu janaretoci KKS. Ya rushe gidajan talakawa a tsakiyar kano. Lado. Ya sake gina katanga a unguwar dandinshe II mai tsawon mita 35 a karamar hukumar dala. KKS. Yaci zarafin nakasassu inda yadinga sawa ana binsu lungu da sako ana kamasu kamar beraye. Lado. yasa anyiwa masu laruran idanu aiki inda aka dauki mutum sama da 3000 akayi musu ayyuka kala daban daban kamar haka duba masu yana da hakiya, bada magani, siya musu gilasai. KKS. Y wulakanta guragu a gwamnatinsa. Lado. ya rarraba kekunan guragu 27 a kowacce karamar hukuma cikin kananan hukumomi sha biyar na tsakiyar kano. KKS. ya kasance mai yawan izgilanci ga addinin Allah da Annabin rahama da izgilanci kala daban daban. Lado. Daukar nauyi da tsara musabika ta saukar karatun Alkurani inda ake bawa wanda yazo na daya naira miliyan daya nabiyu naira dubu dari biyar na uku naira dubu hamsin a kowacce shekara a dukkan kananan hukumomi goma sha biyar na tsakiyar kano. duba da ayyukan kowane daga cikinsu na alkhairi daya kawo yarage nake alummar kano ta tsakiya kuduba wanda yafi kawo muku ayyukan cigaba nidai anawa ganin lado shine zabina muje zuwa.
Posted on: Mon, 26 Jan 2015 11:15:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015