Abdallah Usman Gadan Kaya TAFIYA MABUDIN ILMI!!!! YANZU HAKA INA - TopicsExpress



          

Abdallah Usman Gadan Kaya TAFIYA MABUDIN ILMI!!!! YANZU HAKA INA KASAR MASAR CAIRO. DON ZIYARAR YAN UWA DALIBAN AZHAR UNIVERSITY, YAN NIGERIA MASU KARATU A CAN. @ Muna kan Hanyar zuwa : Dutsen DUURI SEENA,A. A MASAR, Zamu je TOURISM, Yawon Bude Ido da Ganin Tarihi na Musulunci. @ Ina Tare da Daliban AZHAR, Zuwa Wannan gari na Seenaa. FALALAR DUTSEN DUUR, SEENA,A. 1- Nan ne Allah YAYI Magana da Annabi Musa. Saw. " وكلم الله موسى تكليما" 2- Allah ya yawaita Ambaton WANNAN Dutse a Cikin Al,Qurani. (طور سيناء) 3- a nan ne Allah YACE " وشجرة تخرج من طور سيناء" 4- Anan ne Annabi Musa ya Nemi ya ga ALLH , " قال رب ارني انظر إليك" 5- A DUURI seena,a jama,ar Annabi Musa Sukace masa bazasuyi Imani dashi BA SAI Sunga Allah Kiru da Muzu. " يا موسى لن نؤمن لك حتى هى الله جهرة" 6-KUMA nan ne Allah ya Kama SU da Tsawa. "فاخذتهم الصاعقة " 7- a gefen Dutsen DUUR seen,a, Annabi Haruna ya Rasu, a Dutsen Huur. Annabi musa ya Bunne SHI. A KASANCE A KUSA. IDAN NA ISA ZAN AIKO MUKU DA HOTUNAN IN SHA ALLAH.
Posted on: Sun, 23 Jun 2013 15:34:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015