Abin akwai rikitar da mamaki shiru nayi zuwa wani lokaci ina mai - TopicsExpress



          

Abin akwai rikitar da mamaki shiru nayi zuwa wani lokaci ina mai adua allah yasa ba gaske bane mafarki nake. Bude ido na da kuma kara ganin abin da ya jefani a cikin rudani da hayaniya da nakeji sama sama shi ya tabbatar min ba mafarki nake ba. Zazzafan gumi ya karyo min yayin da zuciyata tafara jiro min tambaya kamar haka Ya akai haka ta faru ? Yaya za kai da faruwar haka? Yaya zaka kai kafitar da kanka Zaci
Posted on: Mon, 28 Oct 2013 11:18:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015