~~Abin kunya~~~ Wata Rbna Awurin aiki naci wake mai yawa fiye da - TopicsExpress



          

~~Abin kunya~~~ Wata Rbna Awurin aiki naci wake mai yawa fiye da kima dana koma gida sai mijina ya tarbe ni da murna yace mani abar kauna ta yau zan baki mamaki da dare nan a wajen cin abinci don haka sai ya samo kyalle mai duhu ya daure mani idanuwa ya jagorance ni xuwa kan kujerar teburin cin abinci ya xaunar dani har ya kama kyalen xai kwance mani ido sai wayar sa ta kada sai yace bari ya tafi ya amsa wayar idan ya dawo zai kwance mani daurin kyallen idona ina zaune sai cikina ya fara murdawa domin kuwa waken da naci ya bata mani ciki atshamma nina tunda mijina bai kusa dani sai na karkace kafa daya na burka tusa mai kara kuma mai dan karen wari na dauki hankici na fara fifita saboda warin ya kau da sauri kafin mijina ya dawo cikin nawa ya sake rudewa sai na saki jiki na burka tusa har sau uku kuma masu kara da wari fiye da ta farko babu abin da nake sai sauraron muryar mijina daga nesa yana ta magana a waya ni kuwa domin in samu sauki sai nayi ta sakin tusa ba kaukautawa ina jin dadi sosai cikina yana washewa da naji mijina ya gama magana a wayar kuma yana shirin dawowa wajena sai naci gaba da fifita domi in kori warin tusar dana yi ta burkawa daya dawo sai ya bani hakuri ya ce mani ina zaton dai baki bude idon ki ba tun dana tafi ni kuwa na ce ban bude ba ko kadan daga nan mijin nawa ya kwance mani kyallen idona abin mamaki da kunya sai naga abokan mijina su bakwai a zazzaune a kujerun gaban teburin abinci sun tottoshe hancinansu da hankici saboda warin tusa ta!!! Hmmm idan kece wannan mata ya xakiyi?~~~ idan kaina me wannan mata kasamu lbr ya xakayi da abokan naka???~~~~
Posted on: Sun, 08 Sep 2013 10:35:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015