Abokaina inada tambaya amma kuban amsar da cancanta dafarko dai - TopicsExpress



          

Abokaina inada tambaya amma kuban amsar da cancanta dafarko dai inada wani aminina wanda munshaku dashi sosai shinai yakai fadamin damuwarsa aminina dai yana da budurwa waccai yakai so itama tana sonshi sun shaku matuka soyayya tayi nisa to akwai kawar budurwssa wacai taxomai dawata magana wai tana sanshi shikuma yayi kokari yaga ya fahintar daita hakan baidacaiba sai tacaimai wai shi mijin macai hudu nai to shi yarasa kanta shinai yakai fadamin nikuma kaina yakulai toshinai nakai fadamuku domin kubamu shawarwarin daya kamata ko masamu shawarar daya kamata mubullo matta inafatan xaku bamu hadin kai
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 12:50:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015