Accoding 2 SARKIN FCBK! NEMAN AIKIN BAZAZZAGI DA - TopicsExpress



          

Accoding 2 SARKIN FCBK! NEMAN AIKIN BAZAZZAGI DA BAKANO BAZAZZAGI ne da BAKANO sukaje neman aiki...BAZAZZAGI shiya fara shiga office din interview: Ga yadda abin ya kasance... Manager “ Yaya sunan shugaban Kasar Nigeria?“ BAZAZZAGI “ Jonathan Good-luck“ Manager “ yaushe aka hada kudanci da arewacin Nigeria?“ BAZAZZAGI “1914“ Manager “Waishin dagaskene angano maganin HIV/AIDS?“ BAZAZZAGI “Eyyy amma haryanzu likitoci basu tabbatar da hakanba“ Manager “ kacancanta don haka mundaukeka aiki. Inkafita kace ma wanda yake bisa layi yashigo... BAZAZZAGI na fitowa sai BAKANO ya tareshi yace dan Allah kafadamin tambayoyin da amsoshin da aka maka,kafin BAZAZZAGI yafara fadamai sai BAKANO yaji muryar manager yace"NEXT".. Sai BAKANO yace toyi maxa ka fadamin amsoshin kawai tunda naji yana kira.. Sai BAZAZZAGI yace to amsar farko "JONATHAN GUD LUCK" ta biyu"1914" ta uku"EH AMMA HARYANZU LIKITOCI BASU TABBATAR BA" BAKANO yayi godiya ga BAZAZZAGI,sai BAKANO ya shiga interview... Bayan yazauna. Manager yace“ yaya sunanka?“ BAKANO “Jonathan Good-luck“ Ran manaja yabaci amma yacije Manager “ A wace shekara aka haifeka?“ BAKANO“ 1914“ Manager yaqara fusata. Manager “mahaukacine kai?“ BAKANO “Eyy amma haryanzu likitoci basu tabbatarba........
Posted on: Fri, 13 Sep 2013 02:18:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015