Alhamdullah ana kira tare da nasiha da gargadi akan yan Jam iyoyin - TopicsExpress



          

Alhamdullah ana kira tare da nasiha da gargadi akan yan Jam iyoyin Nigeria na bangare da bam da bam, da suhade kansu wuri daya domin samun canji na kwarai, amma gaskiya duk mulki in dai mulkin kafirine to wallahi baza asamu canji mekyauba sai dai kisan bayin Allah musulmi da dur kushe Arewa kamar yadda akeyi yanzu, amma musulmi yakamata yasan matsayinsa, kuma kusanifa wadda ke kan mulkin kasar nan makiyinku ne, wallahi sai andage da Adu,a da hadin kai ko za.a cimma buri, Allah yamana canji nagari ameen.
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 14:35:18 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015