Allah sarki ramadan kayi hakuri mana ka rage sauri.yan uwa idan - TopicsExpress



          

Allah sarki ramadan kayi hakuri mana ka rage sauri.yan uwa idan allah ya nufe mu da kaiwa azimin nan mun yi daya bisa uku ke nan abun nufi aziminmu goma ke nan, bawan allah me kayi abaya na alkhairi da kyautatawa kuma me kake shirinyi yanzu idan kuma bakayi komai ba.Albishirinka baka makara ba kana da dama allah ya mana jagora allah ya karbi ibadun mu marasa lafiya acikin mu allah ya kara musu lafiya wannan rayuwa allah ka kawo mana sauki jama,a adaure ake ataimakawa ana cikin wani yanayi allah ya saka da alkhairi amin.
Posted on: Fri, 19 Jul 2013 16:54:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015