Allah yakara tsaremu da munafukkai saboda kanacan kana harkokinka - TopicsExpress



          

Allah yakara tsaremu da munafukkai saboda kanacan kana harkokinka munafuki yana yimaka munafurci.idan mutun ya kasance tareda irin waddannan mutane ya yakamata yayi musu nakasance tare da wasu mutane wadanda ko ancemin zasu iya yimin munafurci bazan yardaba saboda nayarda dasu sai gashi suna munafurcina da kadan kadan har dayansu yazo bincike gurina kash saidai be iya binciba harsaida nagane abinda sukeyi saboda sai yafamin A2Z sai da nakwashe komai sai yace shidama anfada mai beyardaba shine yazo ya bincika. kuma akan iyayenane suke wannan munafurci kuma iyayena sunyarda dasu idan suka fadi magana suna yarda sai gashi hakan tafa.towai yakamata infadawa iyayena ko kuma in kyalesu yan uwa ina jira daga gareku nagode.
Posted on: Mon, 11 Nov 2013 23:43:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015