Amina eyman aliyu wrote in haidar centre: ----------->FALASTINAWA - TopicsExpress



          

Amina eyman aliyu wrote in haidar centre: ----------->FALASTINAWA DAI MUSULMI NE, KUMA IDAN MUSIBA TA SAMU MUSULMI A GABAS SAI MUSULMIN YAMMA YA JI BA TA SHAFE SHI BA, TO YA FITA DAGA MUSULUNCI. WANNAN KUWA FADIN JAGORAN HALITTA BAKI DAYA NE. DON HAKA SAI MU GA MUSULMIN KWARAI MAI NUNA BAKIN CIKINSA KAN ABIN DA AKE YI WA SAURAN MUSULMI A SAURAN NAHIYOYIN DUNIYA, MUSAMMAN A FALASTINE DA MAYAMMAR DA IRAQI DA BAHRAIN. D.S.S.
Posted on: Fri, 02 Aug 2013 07:51:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015