Amincin Allah ya tabbata ga kykkyawan idon dake karanta wannan - TopicsExpress



          

Amincin Allah ya tabbata ga kykkyawan idon dake karanta wannan wasiqar.... Nasan zakiyi mamakin ganin wasiqa daga hannun wanda baki sani ba. Hakane, amma ki sani, gare ni ke ba baquwa bace, kullum dare da rana dake nake kwana dake nake yini. Ba wani dalili bane yasa na tsunduma cikin sanki ba illa kula da tarbiyar gidanku, mahaifinki mutum ne da ake yabo, qannaki da duk danginki duk sunsan darajar mutane. Kuna da ilimi da da girmama na gaba. Wadannan sune suka gida min sonki a zuciyata.. Sanin ko ni wanene zai biyo baya idan na samu amsar tayi na. Ki daure ki zabeni na zamto mai kula da zuciyarki, nai maki alkwari bazan butul ce maki ba... Wassalam. Kihuta lfia naki janare bature funtua
Posted on: Mon, 11 Nov 2013 19:16:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015