An ruwaito cewa shugaban jamiyyar PDP na kasa, Adamu Muaazu, yace - TopicsExpress



          

An ruwaito cewa shugaban jamiyyar PDP na kasa, Adamu Muaazu, yace shiga jamiyyar dai dai yake da shiga addinin musulunci. Ko yaya gaskiyar lamarin yake, kuma me yake nufi da wannan ikirari? _______________________________________________________________ PDP national chairman was quoted in Kano saying joining their party is akin or similar to embracing Islam as a religion. How does one interpret this statement?
Posted on: Tue, 15 Apr 2014 18:50:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015