Annabi (S.A.W) Yace: Wanda yafi mutane zama abin kauna a wajen - TopicsExpress



          

Annabi (S.A.W) Yace: Wanda yafi mutane zama abin kauna a wajen Allah,kuma ya fi Su kusanta gare shi shine SHUGABA ADILI, Kuma Wanda yafi mutane zama abin ki a wajen Allah Kuma yafi nisanta gare shi shine SHUGABA AZZALUMI,ALLAHU AKBAR ,Kunfa ji fadan Manson Rahama Muhammad ya Rasulullah,bakin da baya karya.ya Allah ka Kara shirya mana dukkanin shuwagabannin mu Su zamo adilai nagari mu kuma bayin Allah ma biyan Su Allah ya Kara mana gaskiya,imani da rikon Amana,duk Mai kaunar Allah da manzan sa kar ya wuce bai tofa albarkacin bakin sa ba....
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 18:07:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015