Ashe aryanzu akwai wawayen mata agrin nan kai allah yakawo mana - TopicsExpress



          

Ashe aryanzu akwai wawayen mata agrin nan kai allah yakawo mana sauki wai wata yarinyane nake so kuma tana so na amma munyi tsawon shekara biyar amma asheni bansani ba tana soyayya da abokina ansamana ranan auren mu sati daya da auren mu wai sai nake jin kishinshin tanada ciki amma kasan magaNan mutane sai bandauka ba nasam man maganan mutane ne kawai ashe da gaske ne sainace wa iyayene ni inaso adaga mana ranan aure
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 05:56:47 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015