Assalamu AlaIkum An samu wata yar gardama tsakanin hankali da - TopicsExpress



          

Assalamu AlaIkum An samu wata yar gardama tsakanin hankali da ilmi. sai hankali yace: Ni nafi ka don ana sanin Allah ta hanya ta. sai ilmi yace:Ni nafika don Allah ya siffantu dani a littafinsa mai girma. sai hankali ya ce:Na gamsu da abinda ka fada, ta nan kafini...,..Allahu Akkabar Sashen malammai sunrera wata waka. Ilimin masani da hamkalin mai hankali sunyi jayayya wai shin a cikinsu wane ne ya taro daukaka. ilmi sai yace Ni na taro dukkan daukaka;sai hankali ya ce: ai dani ne ake sanin Allah mai rahama. sai ilmi ya nisa yayi bayani yace da hankali:shin da nine ko da kai Ubangiji ya sifanta kansa da shi a Alkur ani. fadin haka sai ya bayyana ga hankali cewa lallai ilmi yana gaba dashi, kuma shine shugaba a kanhanli. sai hankali ya sunbaci kan ilimi yayi mubaya a suka watse. kudiba(baharul wasidi) wannan baitin yana nuna malammai sune jagororin al umma. inko hankali zaku ba jagoranci to yarage gareku
Posted on: Tue, 02 Jul 2013 07:36:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015