Assalamu Alaikum ya aiki ya rana? Ga dan wanin guntun labari ko - TopicsExpress



          

Assalamu Alaikum ya aiki ya rana? Ga dan wanin guntun labari ko zai dan rage muku jin rana wani dan kauye ne yaje kasuwa sai ya ga ana saida gidan sauro(net) sai ya siyo ya tafi dashi dashi gida yana zuwa gida sai ya daura shi a bayan daki shi kuma sai ya dawo ya kwanta a daki sai yaji sauri yana cizonsa yana kuka sai yace kai da na siyo maka gidanka gashi can sannan zakazo ka dameni............ Hahahahahahahahahahahjaha a ganinku wannan mutumin inane? By admin #dangada
Posted on: Sun, 25 Aug 2013 13:45:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015