Assalamu alaikum.Da fatan kun tashi lafiya. Ku biyo mu a shirye- - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum.Da fatan kun tashi lafiya. Ku biyo mu a shirye- shiryenmu na safiyar nan domin jin halin da duniya ke ciki. Za ku ji cewa a jihar Gombe da ke Nigeria, jamiyyar APC ta zargi yayan jamiyyar PDP mai mulkin jihar da sace mata kayan rijista. Za ku ji martanin da PDP ta mayar.Muna fatan za ku biyo mu a Twitter @bbchausa, ko a Google +, shi ma a bbchausa. Haka kuma muna so ku rika son wannan shafin, wato like, baya ga aiko da raayoyinku da tafka muhawara.
Posted on: Mon, 10 Feb 2014 04:54:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015