Assalamu alaikum. Nasidi Adamu Yahaya ne yake yi muku barka da - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum. Nasidi Adamu Yahaya ne yake yi muku barka da Hantsi. Da fatan kuna jin dadin shirye-shiryenmu. Shin wadanne labarai kuka fi shaawar saurara daga gare mu? Mu kuma za mu ci gaba da gabatar muku da su. Muna fatan za ku ci gaba da son wannan shafi. Yanzu haka muna da masu son shafin namu fiye da dubu 450, kuma muna fata za mu kai dubu 500 nan ba da dadewa ba. Ku gayyaci yan uwa da abokanku domin su so shafin. Kuna iya aiko da raayoyinku ta shafinmu na Google +, sannan ku biyo mu a Twitter @bbchausa.Mun gode
Posted on: Sat, 08 Feb 2014 08:13:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015