Assalamu alaikum, da fatan kuna lafiya da allah a tayani yamusa - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum, da fatan kuna lafiya da allah a tayani yamusa gashin baki a kan magana nan a cekin mutani uku waye yafi karya nafako mai satane yazo zaiwoce sai yatara da rafi ba inda zaiwoce sai yasata ruwa sai yawoce na biyu mahalbi ne yazo baki ruwa shima zaiwoce sai ya jefa kifiya shi a tsakiyar ruwan sai yayi tsilai yataka kifiyan yatslake na uku su maisha taba yazo dai tsallake sai yabusa tabashi sai yakama hayakin taba sai yatsallake acikisu wayi yafi karya dan allah a duba nine naku faskeken yaro
Posted on: Thu, 04 Jul 2013 08:28:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015