#BAFULATANI #DA #MAI~SHAYI#..... Wani bafulatani neh yaje gurin - TopicsExpress



          

#BAFULATANI #DA #MAI~SHAYI#..... Wani bafulatani neh yaje gurin wani mai shayi, zuwanshi keda wuya sai mai shayin yace me kakeso? Sai bafulatanin yace mar inason shayi ne na N20. Aka zubamar shayi sai mai shayin yace da brodi(Bread)? Sai bafulatanin yace eh matsa min wannan burodin (bread) ya matsa, sai ya sake cewa matsa sosai da mai shayi ya matsa sai bafulatanin yace toh yanka na N10. Wai idan kaine mai shayin ya zakayi da wannan bafulatanin?................... By ADMIN; SAMMAD ~006
Posted on: Thu, 05 Sep 2013 13:35:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015