BBC Hausa shared the following link and had this to say about - TopicsExpress



          

BBC Hausa shared the following link and had this to say about it: Sunana Muhammad Abdu (Mamman Skeeper TW) Yau Laraba ce da muke gabatar muku da shirin #TambayoyiDaAmsoshinLabaranWasanni da misalin karfe 2:30 zuwa 3:00 agogon Najeriya da Niger a shafinmu na sada zumunta. Shirin na baku damar yin tambayoyin wasanni da baku amsa nan take. Da fatan za ku dunga Son wannan Shafin da sanar da abokan arzuka. Sai anjim...
Posted on: Wed, 12 Mar 2014 10:45:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015